Kwangilar cire Ciyawa: Babachir ya amince ya amsa gaiyatar kwamitin Shehu Sani byPremium Times Hausa March 11, 2018 Yanzu dai ya amince ya bayyana a gaban kwamitin Sanata Shehu sani domin kare kansa.