Buhari ya nada Abdulhamid Dembos babban Darekta a gidan Talabijin na kasa
Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.
Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.
Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ne zai shugabanci kwamitin gudanarwan hukumar NEMA.