AREWA 2019: Wace riba muka samu a zaben nan? Daga Hassan Ringim
Abin da ya sa nake wannan batu shine, ina so na zakulo ribar da Arewa ta samu a zaben ne. ...
Abin da ya sa nake wannan batu shine, ina so na zakulo ribar da Arewa ta samu a zaben ne. ...
Jimoh ya afka wa gyartumar mai suna Sogunlana ba tare da amincewar ta ba, a cikin gonar ta.
Kokarin jin ta bakin hukumar SSS ya ci tura a lokacin da aka rubuta wannan labarin.
Shehu Sani ya tattauna da Buhari ne a garin Daura.
Haka Afegbua ya kwatanta halayyar mulkin Buhari da na jam'iyyar APC.
Kwankwaso ya isa gidan Atiku ne da karfe 8:30 na daren Asabar.
Bayan haka kuma Aisha ta shaida musu cewa zata sake fitowa takarar gwamnan jihar Taraba a 2019.
Oyegun ya bayyana haka ne da nuna rashin jin dadin sa ga yadda jam'iyyar ta ke watangaririya.
Ana dai sa ran cewa Kwamitin Tattauna Mafi Karancin Albashi zai kammala ayyukan sa nan da watan Satumba.
Abin da Buhari ke nufi da ya yi maganar Libya a watannin baya, ya na nufin yadda aka rika shigo ...