Jihohi takwas sun riƙe wa ma’aikata aƙalla albashin watanni shida -Rahoto
Jihohi takwas sun yi mirsisi sun ƙi biyan ma'aikatan su albashin aƙalla watanni shida. Wani rahoto ne ya tabbatar da ...
Jihohi takwas sun yi mirsisi sun ƙi biyan ma'aikatan su albashin aƙalla watanni shida. Wani rahoto ne ya tabbatar da ...
Adadin kudaden da aka biya a cikin wannan shekara a wannan bayani mai daure kai, sun kai naira bilyan 278.
Kungiyar ta ce jihohi irin Delta su na kashe makudan kudade wajen tafiyar da jihar, har naira biliyan 200.