KASAFIN JAMI’O’I DA MANYAN MAKARANTU: Buhari ya ce gwamnati kaɗai ba za ta iya riƙe jami’o’i ba
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa za a kashe wa jami'o'in gwamnati da manyan makarantu naira biliyan 470 a 2023.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa za a kashe wa jami'o'in gwamnati da manyan makarantu naira biliyan 470 a 2023.
Buhari ya fadi haka ne da ya ke gabatar da kasafin kudi na 2021 a zauren majalisar Tarayya ranar Alhamis.
Ayyuka 15 da aka amince dasu a zaman majalisar zartaswa
Majalisar ta amince da kasafin kudin da ya kai naira tiriliyon 7. 44.