Yari ya yi wa talakawan Zamfara ambaliyar abincin buda-Baki da sahur har Tirela 240 cike makilda kayan abinci
Tsohon gwamnan Zamfara AbdulAziz Yari ya yi wa talakawa, miskinai da fakiran jihar Zamfara, ambaliyar abincin buda-baki da Sahur.
Tsohon gwamnan Zamfara AbdulAziz Yari ya yi wa talakawa, miskinai da fakiran jihar Zamfara, ambaliyar abincin buda-baki da Sahur.
A ranar Lahadi, Mutum 501 suka kamu a Najeriya, jihohin Kaduna, Legas, Filato da Babban birnin Tarayya, Abuja ne suka ...