DIYYAR NAIRA TIRILIYAN 9: Ana zanga-zanga a Abuja byAshafa Murnai September 2, 2019 0 An ce hadaddiyar kungiyar kungiyoyin rajin kare hakki ne ta shirya zanga-zangar.