Buhari ya dawo
Buhari ya dawo daga Kasar Britaniya.
Buhari ya kuma yaba wa wasu kamfanonin Birtaniya irin su Cadbury, Unilever da wasu da dama
Shugaba Buhari dai ya tafi kasar Britaniya.
Ya roki mutane da su watsar da irin wadannan camfe-camfe da akeyi da kan kawo rudani ga lafiyar jama'a.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kwanaki da dama a kasar Britaniya .
Ko da yake ba a fadi dalilin wucewarsa kasar Britaniya ba ana zaton kila ya leka ya duba likitocinsa na.
Gwamnonin jihohin Zamfara, Ebonyi da Ondo na daga cikin tawagar shugaban kasan.
Osinbajo ya roki jama'a su yi watsi da kamfen din domin ba da yawun Osinbajo su ke yi ba.
Buhari ya gode wa mutanen Najeriya kan addu'oi da suke tayi masa na neman samun lafiya.
Wasu tsirarun mutane suna gudanar da zanga-zangar kira ga shugaban kasa ya sauka daga kujerar mulkin Najeriya a Abuja.