QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216
A dai lokacin ƙasar Brazil yawan jama'ar ta su 216,280,879 ne. Wato dai Brazil ta nunka Croatia yawan jama'a aƙalla ...
A dai lokacin ƙasar Brazil yawan jama'ar ta su 216,280,879 ne. Wato dai Brazil ta nunka Croatia yawan jama'a aƙalla ...
Daya daga cikinsu shi ne addini da kuma irin tsafin da yarbawa ke yi. Musamman a Bahia jihar da ta ...
An nemi damƙe su ne saboda sun karya dokar korona ta Brazil, wadda ta gindaya cewa duk wani mutum da ...
Sauran kayan abincin da farashin su ya kara hauhawa a watan Afrilu, sun hada da man waken soya, man ganyayyaki, ...
Haka kuma idan fasinjojin ƴan Najeriya ne, za a jillace su da zaran sun iso kasar na tsawon mako daya.
Bashin na dala bilyan 1.2 da za a ciwo daga kasar Brazil, adadin kudaden na daidai da naira bilyan 459.
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na neman amincewar Majalisa domin ciwo bashin dala bilyan 1.2 domin a shawo kan wata ...
A wasan farko da aka buga da yammacin Juma'a, kasar Faransa ta doke Urugay da ci biyu babu ko daya.
Dan wasan PSG, Neymar ne ya fara jefa kwallo a daidai minti na 51