ZAƁEN GWAMNAN KOGI: Yadda ‘yan sanda suka kama ni suka tsare a ranar zaɓen’ – Ɗan takarar gwamna
Jami'an tsaron da aka tabbatar 'yan sanda ne sun tsare Olayinka Braimoh, ɗan takarar gwamnan Kogi a ƙarƙashin jam'iyyar AA.