KORONA: Shugaban Majalisar Dattawa ya caccaki Babba da Karamin Ministan Lafiya kan rashin halartar su Taron Daƙile Korona
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.