An kama wani Kasila a jihar Borno ya sace Shinkafar ‘Yan gudun hijira
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.
Salisu yace sun karo likitoci 158, malaman asibiti da kuma unguwar zoma 1094,
Kwamishinan Shari’ar jihar Borno Kaka Shehu Lawan yace jami’an tsaron jihar sun gano wani wuri da ake siyar da jarirai ...
Ko da yake Sojin Najeriya ta musanta rahoton da wannan gidan jarida PREMIUM TIMES tayi akan wahalar da sojojin suka ...