Sama da ‘Yan ta’adda 13,000 da iyalan su suka mika wuya a jihar Barno
Ya ce rundunar Operation Hadin Kai ta samu wannan nasara a cikin makonni biyu ne saboda luguden wuta babu kakkautawa ...
Ya ce rundunar Operation Hadin Kai ta samu wannan nasara a cikin makonni biyu ne saboda luguden wuta babu kakkautawa ...
Jma'iyyar APC ta yi shelar cewa bata bata katin zama dan jam'iyya a hedikwatar ta.
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
A cikin daren jiya yan kunar Bakin wake suka tada Bama-Bamai a jami’ar Maiduguri.
Irabo yace sun danka mutanen ga gwamnatin jihar Borno
Za’a fara wasan ne daga ranar 27 zuwa 31 ga watan Maris.
Bamabamai sun tashi a garin Maiduguri da safen yau.
Maharanne suka mutu inda mutum biyu daga cikin ‘yan bangan suka sami raunuka.