Alluran kara kaifin rigakafin COVID-19 wato “booster jabs” a turance na kara ciwo, alluran rigakafin ba su aiki da sauran zarge-zargen da ake ma COVID-19 duk an binciki gaskiyarsu a wannan rahoton – Binciken DUBAWA
Wadannan sinadaran na spike proteins ba su da wani lahani, ba su janyo ciwo kuma bas u dadewa a jikin ...