BANKWANA DA 2023: Shekarar da mutuwa ta ratsa Kannywood, ta ɗauki ran wasu jarumai da iyayen wasu ‘yan fim da dama
Ɗanbarno ya rasu sanadiyyar hatsarin mota a Jogana, cikin Ƙaramar Hukumar Gezawa, a Jihar Kano. Dama kuma mazaunin Kanon ne.
Ɗanbarno ya rasu sanadiyyar hatsarin mota a Jogana, cikin Ƙaramar Hukumar Gezawa, a Jihar Kano. Dama kuma mazaunin Kanon ne.
An yi jana’izarsa a unguwarsu da ke Dandago a birnin Kano, sannan aka birne shi a makabartar Dandolo da ke ...