Naira 5,000 ake biya na duk kai harin bam daya na na shirya -Inji dan Boko Haram
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
Maye ya fadi haka ne a garin Maiduguri da yake zantawa da manema labari
Yanzu dai an tafi da yaran domin ci gaba gudanar da binciken akan su.
A 2014 ne babban masallacin fadar Sarkin Kano ya samu nasa rabon na irin wannan ta'addanci yadda sama da masallata ...
Bamabamai sun tashi a garin Maiduguri da safen yau.
3 daga cikin ‘yan kunar bakin waken wanda mata ne sun tada nasu bamabaman ne a kusa da tashan motar ...
Maharanne suka mutu inda mutum biyu daga cikin ‘yan bangan suka sami raunuka.
Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.