Mutum 13 sun rasu a asibiti bayan mafusaci ya banka masu wutar fetur a masallaci
Sashen Hausa na Radiyon BBC ya ruwaito cewa mamacin ya banka masu wuta ne saboda haushin an ƙi raba gadon ...
Sashen Hausa na Radiyon BBC ya ruwaito cewa mamacin ya banka masu wuta ne saboda haushin an ƙi raba gadon ...
Ya ƙara da cewa Birtaniya da kasashen da ke ƙawance da Isra'ila za du bi abin sannu a hankali domin ...
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
Maye ya fadi haka ne a garin Maiduguri da yake zantawa da manema labari
Yanzu dai an tafi da yaran domin ci gaba gudanar da binciken akan su.
A 2014 ne babban masallacin fadar Sarkin Kano ya samu nasa rabon na irin wannan ta'addanci yadda sama da masallata ...
Bamabamai sun tashi a garin Maiduguri da safen yau.
3 daga cikin ‘yan kunar bakin waken wanda mata ne sun tada nasu bamabaman ne a kusa da tashan motar ...
Maharanne suka mutu inda mutum biyu daga cikin ‘yan bangan suka sami raunuka.
Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.