BABBAN RASHI: Tsohon Ministan Shari’a, kuma tsohon Shugaban Kotun Ƙasa da Ƙasa, Bola Ajibola ya rasu, an bizine shi a Ogun
A cikin alhini an bayyana rasuwar tsohon Mai Shari'a a Kotun Duniya, kuma tsohon Ministan Shari'a, Bola Ajibola.
A cikin alhini an bayyana rasuwar tsohon Mai Shari'a a Kotun Duniya, kuma tsohon Ministan Shari'a, Bola Ajibola.
Bolaji ya yi rubutun sa a matsayin bankwana da Marigayi Ajimobi, a shafin sa na Facebook, a yau Juma'a
Usman ya shigar da karar ne domin a bi masa hakkin sa a yi abin da doka ta shimfida.
" Duk da haka za mu dubu domin gyar inda akwai matsala."