ƘAZAMIN YAƘIN 2023: Rundunar yaƙin Atiku ta ce idan Tinubu ya zama shugaban ƙasa ‘yan ƙwaya za su lalata Najeriya, fiye da yadda Colombiya ta kasance
Kakakin Kamfen ɗin TInubu, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke tattaunawa da manema labarai a ...