Ba na maular a naɗa ni shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa – El-Rufai
Idan gudunmawa don ci gaba ake so, a kowani bangare kake zaka iya bada Irin taka, komai ƙanƙantanta kuwa.
Idan gudunmawa don ci gaba ake so, a kowani bangare kake zaka iya bada Irin taka, komai ƙanƙantanta kuwa.
Matasa da dama sun fara zanga-zanga da tarzoma a wasu jihohi, sakamakon ƙarancin kuɗaɗe da kuma tsada da ƙarancin fetur.
Ko da man fetur ko babu, za mu yi zabe. Ba tare da man fetur ba, za mu yi zabe. ...
Kakakin Kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, Bayo Onanuga ya yi fatali da zabin Peter ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilan da su ka hana Shugaba Muhammadu Buhari fara taya ɗan takarar shugaban ƙasa na ...
Dan takarar shugaban kasa na APC Bola Tinubu ya baiwa wadanda ibtila'in Ambaliya ya afka wa a jihar Kano tallafin ...
Cikin gwamnonin da aka yi ganawar da su, akwai Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin APC, Atiku Bagudu na Kebbi, Abdullahi Ganduje na ...
Tinubu ya bayyana haka a ranar Laraba, lokacin da ya ke amsa tambayoyin manema labarai a Sakateriyar APC, a Abuja.
Lawan da Akpabio dai takarar shugaban ƙasa su ka shiga, amma sai su ka janye wa Bola Tinubu a ranar ...
Buhari ya jaddada wa Shettima cewa APC ce za ta yi nasara a zaɓen 2023, kuma kai da Tinubu zan ...