Shugaba Tinubu ya bugi ƙirjin kammala aikin layin dogo na Fatakwal zuwa Maiduguri
Shugaban ya ba da tabbacin cewa gwamnatinsa za ta taimaka wa ɓunƙasa ƙogin Anambra domin samar da makamashi.
Shugaban ya ba da tabbacin cewa gwamnatinsa za ta taimaka wa ɓunƙasa ƙogin Anambra domin samar da makamashi.
Shugaban kasa ya bayyana muradin sa na yin garambawul a majalisar ministocinsa da wasu jami'an gwamnati kuma lallai zai yi.
Wakilin KADA David Jonathan ya ce wannan shiri da gwamnati ta yi zai taimaka wajen inganta noman citta da rayuwar ...
Ya tabbatar da cewa irin sharuɗɗa da ƙa'idojin da ke tattare da karɓo lamunin, ba zai yiwu wasu su yi ...
Ganin yadda Kachollom ya kasa bayyana, sai kwamitin ya gayyaci Ministan Lafiya Pate, domin ya bayyana a cikin sa'o'i 72 ...
Cikin makon nan sai da dandazon mata suka yi zanga-zanga domin nuna rashin jin daɗin su kan tsadar rayuwa a ...
Idan takalmin Najeriya sun fi ƙarfin Baba Emilokan, sai ya sauka kawai, domin da asara ai gara gidadanci. Najeriya ba ...
Kyari ya ƙara da cewa wani dalilin ƙirƙiro shirin kuma shi ne domin a samar da wadataccen abinci a cikin ...
Bamidele ya faɗi haka ne a ranar Alhamis, lokacin da aka fara mahawara da maƙabala kan kasafin na 2024, a ...
Tinubu ya naɗa Matawalle Ƙaramin Ministan Tsaro, duk kuwa da cewa EFCC na binciken sa kan zargin waskewa da Naira ...