Cikin watanni 12 kacal bayan na zama gwamnan Kaduna, matsalar tsaro zai zamo tarihi a jihar – Isah Ashiru
“Idan har aka zabe ni gwamna rashin tsaro na daga cikin matsalolin da zan fara kakkabewa a cikin shekara daya ...
“Idan har aka zabe ni gwamna rashin tsaro na daga cikin matsalolin da zan fara kakkabewa a cikin shekara daya ...
Daga cikin mata miliyan 10 din da basu makaranta mafi yawan su daga yankin Arewacin kasar nan suke.
Mayaƙan Boko Haram ɓangaren 'yan ISWAP sun kashe Burgediya Janar Dzarma Zirkusu a yankin Ƙaramar Hukumar Askira Uba, cikin Jihar ...
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Wasu 'yan Boko Haram 602 ne suka tuba, kuma suka yi wa Gwamnatin Tarayya rantsuwa cewa ba su kara tsoma ...
Wadannan kasashe uku na fama da ta'addancin Boko Haram, kuma duk sun hada kan iyaka da Najeriya.
Wadannan adadin yawan yara sune aka kididdiga ke gararramba a titunan kasar nan ba tare da suna zuwa makarantan Boko ...
Ya yi kira ga duk yaran da gwamnati ta dauki nauyun su da su maida hankali wajen karatunsu.
Mukhtar ya yi kira ga gwamnatocin jihohi da su yi amfani da wannan tallafi na UNICEF domin inganta fannin ilimi ...
Jiya Talata ne Fadar Shugaban Kasa ta kara nanata ikirarin da ta ke yawan yi cewa tuni an murkushe Boko ...