Mutane 4 ne suka rasa rayukansu a harin da Boko Haram ta kai kauyen Wanori-Amarwa
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
Ya ce gwamnatin jihar ta ce za ta ci gaba da biyan kudin makarantan yaran.
‘‘Mun karbi kaso na farko na buhunan shinkafan sannan muna jiran gero tan 2000 wanda gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin ...
Kamfanin Dillancin Labarai dai ya ruwaito cewa an kashe masunta 31 a Tafkin Chadi, a ranakun 5 da 6 Ga ...
Kungiyar ta ce a cikin watani biyar yara sama da 240 sun rasa rayukansu a dalilin cutar musamman yaran mazauna ...
“Yayin da rundunar sojojin Nijeriya ce ke da alhakin dakile ta’addanci a Arewa maso Gabacin kasar
Kisan-gillar da su ka yi wa jami’an hako danyen man fetur ya tabbatar da kara tsananin da Boko Haram su ...
Janar Sani ya ce rundunar batayi haka ba don ta burge, cewa anyi ne cikin kuskure.
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.