SABABIN ‘YAN BINDIGA A KATSINA: Mazauna garin Nahuta sun fice ba shiri, bayan dandazon ‘yan bindiga sun afka wa sansanin sojojin yankin Batsari
Kai, lamarin fa ya yi muni sosai, saboda 'yan ta'addar sun ajiye baburan su can nesa da sansanin mu, sannan ...