Sojojin Najeriya da Chadi sun kashe Boko Haram 48 sun kwato makamai
Ciki 12 da aka bayyana bamu san ko sojojin Najeriya guda nawa bane suka jikkita a wannan fafatawa ba.
Ciki 12 da aka bayyana bamu san ko sojojin Najeriya guda nawa bane suka jikkita a wannan fafatawa ba.
Bani da cikakken bayanai kan harin domin har zuwa yanzu da muke magana daku maharan na nan a kauyen Auno ...
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.