KUNAR BAKIN WAKE: Mutane 17 suka rasu, 53 suka sami raunuka a hari kasuwar Biu
Daya ta tada nata bam dinne a wurin masu sai da waya, dayan Kuma a wajen 'yan kaji.
Daya ta tada nata bam dinne a wurin masu sai da waya, dayan Kuma a wajen 'yan kaji.
Bayan haka kuma ya duba wasu ayyukan hanyoyi da gwamnati ta bada.
Bayan haka kuma kwamishinan 'yan sanada na jihar Damian Chukwu ya ce wasu mata sun tada bam dake daure a ...