CHIBOK DAI: Boko Haram sun afka wa garin Chibok, sun yi kisa, sun sace kayan abinci
Wannan hari na baya-bayan nan, an kai shi a ranar murnar sabuwar shekara, a Chibok, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Chibok ɗin.
Wannan hari na baya-bayan nan, an kai shi a ranar murnar sabuwar shekara, a Chibok, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Chibok ɗin.
Da ya ke ƙarin bayani, Mataimakin Gwamna, Ahmed Ketso ya ce kada a ƙara ganin baburan 'okada' na karakaina a ...