Yadda Boko Haram suka kashe manoma hudu a jihar Borno
DPO din Gwoza ya ce ba shi da masaniyar kai wannan hari saidai ya ce zai bincike domin sanin ainihin ...
DPO din Gwoza ya ce ba shi da masaniyar kai wannan hari saidai ya ce zai bincike domin sanin ainihin ...
Sojojin sun kashe ƴan ta'adda uku da a cikin su ne aka kashe kwamandan Boko Haram Abu Rijab da jami'an ...
Ana shawartar jama'a kowa ya zauna a cikin gidan sa, kada ya riƙa zirga-zirga a lokacin wannan dokar hana fita."
Ya jinjina wa jami'an tsaro kan namijin ƙoƙarin da suke yi domin ganin an daƙile matsalar tsaro a faɗin ƙasar ...
Ya shawarci masu zanga-zanga su bayyana wuraren da za su bi, inda za su taru da kuma lokacin da za ...
Kakakin ya yi kira ga 'yan ta'addan da su ajiye makamai domin a samu zaman lafiya a kasar nan.
Sun bayyana cewa a waɗannan hare-hare sun kashe mutum 609 a Najeriya, yayin da a Afrika ya Yamma baki ɗaya ...
Ya ce suna riƙe da tutar su ta Boko Haram kuma ya yi iƙirarin cewa yanayin maganar su ya yi ...
Ya jinjina wa zaratan sojojin dangane da irin juriya da kishi da ƙwarewar su wajen gudanar da aikin su.
Emergency Digest ta samu ƙarin bayanin cewa an kama tubabbun Boko Haram ɗin ne dangane da laifukan daban-daban da aka ...