Buhari, Amurka da Kungiyar Amnesty sun yi tir da harin Mubi byAshafa Murnai November 22, 2017 Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.