EFCC za ta tono ramukan da aka binne naira bilyan 4.6 a kan idon Minista Fashola
Sai dai bai ce ga lokacin da za su bayyana binciken da za su yi ba, bayan sun kammala.
Sai dai bai ce ga lokacin da za su bayyana binciken da za su yi ba, bayan sun kammala.
An dage saurarenn shari’ar zuwa ranar 1 Ga Yuli, wadda suka kalubalanci zaman kotun na 11 Yuni.
Kididdiga ta tabbatar da cewa jami’an ‘yan sanda na karbar albashin naira bilyan 22.3.