Sojoji sun murkushe Boderi, Ƙasurgumin ɗan bindigan da ya addabi yankin Kaduna da Neja
Sannan kuma Nwachukwu ya ce dakarun rundunar 1 Division sun kashe mahara biyu a hanyar Maganda zuwa Dausayi zuwa Mugaba