Gwamnatin Tarayya za ta kara narka naira bilyan 108 domin kammala wasu titina a kasar nan -Fashola
Narka wasu kudade har naira bilyan 60 domin kammala aikin titin da ya tashi daga Dikwa zuwa Marte zuwa Monguno.
Narka wasu kudade har naira bilyan 60 domin kammala aikin titin da ya tashi daga Dikwa zuwa Marte zuwa Monguno.
Babagana Zullum da shugaban sashen tallafa wa kananan masana’antu na bankin Shekarau Umar suka saka hannu a takardan yarjejeniyar.
A ranar Litinin din sai da Boko Haram suka tarwatsa kauyuka Biu tare da kashe mutane biyu da ji wa ...
Sojoji da Boko Haram sun yi artabu a kusa da garin Biu jihar Barno
Kwaya-Bura yace gwamnati za ta gina makarantar koyon aikin likita domin samar da isassun ma’aikata a asibitocin dake jihar.
Mutane hudu sun rasu, wasu 12 na kwance a asibiti bayan ziyarar bude ido a Yankari
Yadda Kwamandan Yaki da Boko Haram ya shirya dabdala kwanaki kadan bayan kashe manyan Sojoji
Ndume shi ne ki wakiltar har da garin Chibok.
Kananan hukumomin sun hada da Jere, Konduga, Mafa, Biu, Hawul da Shani.
" Bayan haka mun wadata asibitin Bama da na’urar gwaji, gadajen asibiti 240 da sauran su."