RANAR AGAJI DA JINKAI: Gwamnati ta tallafa wa ‘yan gudun hijira 5,576 a Abuja
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Bwala ya tabbatar da cewa sun gamu da daliban makaranta Leah Sharibu dake tsare a hannun Boko Haram.