KORONA: Najeriya ta saka tsauraran ka’idoji ga fasinjojin masu shigowa daga Birtaniya da Afrika ta Kudu
Dole ya kasance sun cika tambayoyin da za a yi masu a shafin intanet din, kuma su yi firintin na ...
Dole ya kasance sun cika tambayoyin da za a yi masu a shafin intanet din, kuma su yi firintin na ...
Sai dai kuma ba a tabbatar cewa ko wannan nau'i na korona ce yasa ake ta samun karuwar yawan wadanda ...
Cikin wadanda su ka sa wa takardar hannu, sama da mutum 2000 'yan Najeriya ne mazauna Birtaniya.
Taron, wanda shine karo na uku, an fara shi a ranar 20 ga Nuwamba kuma zai kammala shi a ranar ...
A rashin sani, Danu ya karbi fasfo wanda jabu ne daga hannun kamfanin zirga-zirgar.
Ta ce ba za ta lamunci duk wata kisisina da munakisar da za a yi sanadiyyar gurgunta dimokraɗiyya a Najeriya ...
Ranar Talatar da ta gabata ne PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa tattalin arzikin Najeriya na ci gaban mai ...
A lissafe dai adadin yawan mutanen da gwamnati ta dawo da su daga kasashen waje a makon da ya gaba ...
Rahoton kididdigar ya nuna cewa Coronavirus ta kashe mutum 283,876 a duniya, a cikin watanni uku.
Ya kara da cewa fasinjojin ne za su biya kudin da kan su. Kuma nan gaba za a fadi ranakun ...