MATSALAR TSARO: Yunwa ta darkaki sama da mutum miliyan 4 a Arewa maso Gabas – UN
Hukumar ta ce kashi 51.19 na yawan mutanen, wato mutum miliyan 4.1 ba su da cin yau, kuma ba su ...
Hukumar ta ce kashi 51.19 na yawan mutanen, wato mutum miliyan 4.1 ba su da cin yau, kuma ba su ...
Cikin wannan makon ne wannan jarida ta buga labarin cewa INEC ta aika wa Buhari wasiƙa amincewa da Ƙudirin Gyaran ...
Folashade ta ce gwamnatin kasar UK da UNICEF sun tallafawa wadannan yara a karkashin shirin 'Cash4Wash Initiative'.
Stella Oduah ba boyayya bace a Najeriya musamman idan batu ake na tafka harkalla da wafce kuɗaden gwamnati.
Idan ba a manta ba Kotu ta umarci gwamna Abdullahi Ganduje ya biya Jaafar naira 800,000 kudin diyyar bata masa ...
Kakakin fadar Shugaban Kasa Femi Adesina, ya bayyana cewa shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Birtaniya domin duba lafiyar ...
Ahmed Musa dai yanzu ba ya buga kwallo a kowacce kungiyar kwallo tun bayan ficewa daga kungiyar Nasr dake kasar ...
Dole ya kasance sun cika tambayoyin da za a yi masu a shafin intanet din, kuma su yi firintin na ...
Sai dai kuma ba a tabbatar cewa ko wannan nau'i na korona ce yasa ake ta samun karuwar yawan wadanda ...
Cikin wadanda su ka sa wa takardar hannu, sama da mutum 2000 'yan Najeriya ne mazauna Birtaniya.