ZAMAN DAR-DAR: Mahara za su far wa garin Birnin Magaji, Jihar Zamfara
Karamar Hukumar Dan Magaji dai ita ce Karamar hukumar Ministan tsaro na kasa Mansur Dan-Ali.
Karamar Hukumar Dan Magaji dai ita ce Karamar hukumar Ministan tsaro na kasa Mansur Dan-Ali.
Ko Dan Ali kan yini ya kwana a Birnin Magaji ko Maradun ko Anka ko Tsafe
Dakarun Najeriya sun kashe mahara 21, sun kamo 17 a jihohin Zamfara da Katsina
Maharan har su 20 sun far wa wannan gidan kwallo ne sanye da kayan sojoji da na 'yan sanda.
Katobarar fadar shugaban kasa game da kisan mutane a Maradun, jihar Zamfara
Da suka gama abinda zasu yi sai suka kona inda suka fito.
Bayan haka kuma an kwato shanu sama da 250 da tumakai sama da 100. Moshood yace duk an maida wa ...
Talatan–Mafara ya fadi haka ne da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Gusau.
Muna kira ga mutanen jihar da su taimakawa gwamnati wajen shka itatuwa a muhallin su." Kaura ya ce