Yadda mahara su ka kashe zaratan ’yan sandan ‘Mobal’ 4 a Kaduna a harin Kwanton-Bauna
Mba ya ce 'yan sanda 16 ne aka yi wa kwanton bauna, amma hudu aka kashe, daya kuma har yanzu ...
Mba ya ce 'yan sanda 16 ne aka yi wa kwanton bauna, amma hudu aka kashe, daya kuma har yanzu ...
Wadai ya ce an sace Sajo da misalin karfe biyun rana ne domin a lokacin suka samu labarin dauke shi ...
Ba kamar wasu yankunan kasar nan dake fama da hare-haren ta'addanci ba, salon na yankin kudancin Kaduna da bam yake.
Haka kuma an samu rahoton sun sake fitowa a wannan hanya sun tare mutane kuma sun yi garkuwa da wasu.
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Bayan haka Kakakin rundunar ya kara da cewa an yi garkuwa da wasu mutane uku a unguwan Sabon tasha dake ...
Kakakin Yada Labarai na Hukumar Sojojin Sama, Ibekunle Daramola, shi ne ya bayyana haka jiya Talata a Abuja.
Mahara sun cinna wa ofishin 'Yan sanda wuta, sun bindige jami'ai biyu a Birnin- Gwari
Gwamnati ta ba duk wani dake da alaka da hakan awa 48 da su fice daga jihar ko kuma a ...
hehu Sani ya bayyana haka ne a taron manema labarai da yayi a garin Kaduna ranar Litinin.