‘Yan sanda sun kama gaggan ‘yan fashi 35, da masu garkuwa a Abuja byAshafa Murnai August 1, 2018 Bala Ciroma ne ya bayyana haka a yayin da ya ke wa manema labarai jiya Litinin a Abuja.