Duk da kisan da akayi wa mutanen jihar Zamfara, gwamna Yari ya yi zaman sa a Abuja
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
Rikicin ya auku ne tsakanin masu farauta da barayin shanu