Dalilin da ya sa na fice daga APC – Bindow
Tsohon gwamnan jihar Adamawa ya bayyana wasu dalilai da suka sa ya hakura da ci gaba da zama a jam'iyyar ...
Tsohon gwamnan jihar Adamawa ya bayyana wasu dalilai da suka sa ya hakura da ci gaba da zama a jam'iyyar ...
Kwamitin shirya mika mulki na bangaren zababben gwamna Fintiri ne suka koka da haka.
Fintiri ya bayyana haka ne da yake zantawa da manema labarai bayan bayyana shi a matsayin sabon gwamnan jihar Adamawa.
Haruna ya ce gaba daya Adamu Fintiri na PDP ya samu kuri’a 376,552.
Abin da ya sa ba za mu iya binciken Gwamna Bindow ba
INEC ta bada sanarwa yau ne 18 Ga Oktoba, ranar rufe karbar sunayen ‘yan takara, kamar yadda dokar da ta ...
Atiku Abubakar shi ne ubangidan Gwamna Bindow.
Nuhu Ribadu bai janye daga takarar fidda gwani ba, ya na nan daram-dam
A yau Asabar ne tsohon shuagan hukumar EFCC, Nuhu Ribadu ya kaddamar da tsayawa takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa. A ...
Kwamishinonin sun ajiye aiki ne a dalilin canza sheka da suka yi.