Wani ya rataye kan sa a Katsina
Wani mutum mai suna Badamasi Musa, ya kashe kan sa a garin Kabomo, cikin Karamar Hukumar Bakori, Jihar Katsina.
Wani mutum mai suna Badamasi Musa, ya kashe kan sa a garin Kabomo, cikin Karamar Hukumar Bakori, Jihar Katsina.
enderson ya ce a dalilin haka masu kutse kan samu damar yi wa mutum sata
Kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya sun yi kira ga gwamnati da ta inganta yin bincike a fannin kiwon lafiya a kasar ...
Mannir Sanusi dai shi ne Shugaban Ma’aikatan Fadar Sarki.
Buhari ya yi magana a kan Akpabio da sauran wadanda suka koma APC don gudun bincike
Likitocin sun gano haka ne a binciken da suka gudanar a kan mutane miliyan 30 a kasar Amurka.
Majalisar tarayya ta kafa kwamiti domin binciken rikicin hukumar NHIS
Tun cikin 2004 ne Adamu ya bayar da kwangilar, a bisa wa’adin kammalawa cikin watanni 36, a cikin 2007 kenan.
Rashin yin bincike kan sabbin magunguna na kawo wa Kasa ci baya
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...