ADAMAWA DA SAURAN KALLO: INEC ta haɗa Gwamna Fintiri da A’isha Binani kokawa a filin ‘inkwankilusib’
Hukumar Zaɓe ta bayyana zaɓen gwamnan Jihar Adamawa cewa bai kammalu ba, don haka za a yi 'inkwankilusib'.
Hukumar Zaɓe ta bayyana zaɓen gwamnan Jihar Adamawa cewa bai kammalu ba, don haka za a yi 'inkwankilusib'.
ADAMAWA TA KWASHI 'YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna
Haka dai wata sanarwa kuma raddi ya ƙunsa, wanda Sakataren APC na Jihar Adamawa, Raymond Chidama ya fitar kuma ya ...
Haka ko yanzu da nake wakiltar su a majalisar dattawa, maganar dau ɗaya ce dai, ba a taɓa yin kamata ...
Kotu ta soke takarar gwamnan da Binani ke yi a APC bayan ta lashe zaɓen fidda gwani. Sai dai kuma ...
A lokacin zaɓen an bayyana Aisha Binani ce ta yi nasara inda ta samu kuri'u 430, sai mai bi mata, ...
Binani ta samu kuri'u 430, Ribadu 288 sai kuma tsohon gwamna Bindow da ya samu kuri'u 103. Abdulrazaq Namdas ya ...
A karshe dai, majalisar dattawa ta amince da kudirin sannan kuma ta aika wa shugaba Buhari domin ya rattaba hannu ...