Za a bi dukkan ƙa’ida a tuhumar almundahanar kuɗi da ake yi wa kamfanin Binance, inji Gwamnatin Tarayya
Hukumomin doka da oda sun yi imanin cewa ayyukan Binance a Nijeriya wani ɓangare ne na rawar da kamfanin ke ...
Hukumomin doka da oda sun yi imanin cewa ayyukan Binance a Nijeriya wani ɓangare ne na rawar da kamfanin ke ...
Da yake mayar da martani kan zargin a ranar Laraba, Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris
Ya arce ne bayan jami'an tsaron da ke gadin gidan sun kai shi wani masallacin kusa da gidan domin ya ...
Shugabannin na Kirifto biyu dai su na tsare a Najeriya tun bayan zuwan su a ranar 26 ga Fabrairu, 2024.
Gwamnatin Najeriya ta kulle 'crypto' da sauran ire-iren kamfanonin hada-hadar kuɗaɗe irin sa.
Dama kuma Mashawarcin Musamman kan Tsaro ga Shugaba Bola Tinubu, Ribadu ya tabbatar da binciken da ake wa kamfanin 'crypto' ...
Sannan kuma Gwamnatin Najeriya ta zarge su da aikata kasuwanci na biliyoyin Nairori, ba tare da bin ƙa'idar yin rajista ...
Gwamnatin Najeriya ta tsare shugabannin kamfanin hada-hadar kuɗi ta hanyar intanet, wato 'Crypto', wanda aka sani da Binance.