Kotu ta hana belin Maryam da ake tuhuma da kashe mijin ta
An daga karar zuwa ranakun 5, 6 da 7 Ga Fabrairu.
An daga karar zuwa ranakun 5, 6 da 7 Ga Fabrairu.
Ba a tsayar da ranar fara sauraron karar ba, sai dai har yanzu Maryam na tsare a hannun 'yan sandan.