BIDIYO: Muna maraba da murna da ba wa ƙananan hukumomin ƴancin cin gashin kai – Dr Abdullahi na jami’ar ABU
Dr Abdulhamid Abdullahi ya yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta kara kokari wajen samar da tsaro a kasar nan.
Dr Abdulhamid Abdullahi ya yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta kara kokari wajen samar da tsaro a kasar nan.
Saita hankali da kyau: Na farko dai, idan mutun na shakkan sahihancin abu, zai taimaka wajen yin bincike dangane da ...
Dan sandan da ya shigar da karar ASP Samuel Sule ya ce rundunar ta kama wadannan mutane a ranar biyar ...
mun dade muna jin wannan zargin tun kafin yanzu, saboda akwai kwayoyin lantarkin da ke fita daga wayar hannu da ...
Sun riƙa jijjibga ta, sannan su ka sungume ni zuwa Ofishin 'Yan Sanda na Sakateriyar Gwamnatin Tarayya." Haka Sowore ya ...
Bayan ya janye ƙarar cikin watan Yuni, kotu ta ci Ganduje tarar naira 800,000 da aka umarce shi ya biya ...
Ya ce bidiyon farko da aka fara nunawa, an riƙa jin sautin da aka ɗora kan bidiyon daga baya, kuma ...
Babban maiba gwamna Nasir El-Rufai sjawara kan harkokin watsa labarai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana haka a wata takarda mai ...
Wannan ba shi ne karon farko da shahararren mawakin ke yi wa abokan aikinsa goma ta arziki ba.
Kungiyar ta ce kama dalibai 333 a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Kankara a Jihar Katsina, barazana ce kai-tsaye ga ilmin ...