Komai daren dadewa sai mun taso keyan matasan Arewa da suka yi wa ‘yan Kabilar Igbo barazanar su koma gida – Inji El-Rufai
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
“ Saboda haka gwamnati ta yi shirin gina sabbin gidan yari domin sai dai a daure dukkan mu idan fa ...
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa, ...
Ya ce dole a dauki mataki akan irin wadannan matasan gudun kada a maimaita abinda ya faru a da.
Uche Madu yayi kira ga ‘yan uwansa ‘yan Kabilar Igbo da su dawo yankinsu domin gina ta.
Nnamdi Kanu shine jagorar masu fafutukar neman kafa jamhuriyar Biafara
Sun yi nuni da yadda gwamnati ke ci gaba da rike shugaban kungiyar Shi’a Ibrahim El-Zakzaki ba tare da an ...