Saura Ƙiris Buhari Ya Baiwa Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu, Lambar Girmamawa Ta Ƙasa, Daga Muhammad Bashir
Mutumin nan dai, na farko: daga mutanen Nijeriya har gwamnati, kowa ya gamsu shine shugaban ƙungiyar nan ta IPOB
Mutumin nan dai, na farko: daga mutanen Nijeriya har gwamnati, kowa ya gamsu shine shugaban ƙungiyar nan ta IPOB
Wasu 'yan bindiga sun kutsa zauren taron sarakunan gargajiya, inda su ka buɗe wa mahalarta taron wuta, tare da bindige ...
Mun gano cewa ba sojojin Najeriya ba ne. Mun gano cewa da gangan aka maida bidiyon biji-biji, don kada a ...
A ranar Asabar din ce aka cika shekaru 50 da kammala Yakin Basasa, wato Yakin Biafra.
Ban taba tunanin juyin mulki zai yiwu a Najeriya ba
Ganye a wancan lokacin nan ne hedikwatar Kamaru ta Birtaniya, wadda aka hade da Najeriya.
Ta ce ta buga zunzurutun katin jefa kuri’a har guda miliyan 40.
Sannan kuma ni bai taba tuntuba ba kafin ya dauki ko ma wane irin mataki ya dauka.”
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
“ Al’adun mu daya da mutanen yankinmu da ya hada da Jihohin Ribas, Cross-Ribas, Edo, Delta, da Bayelsa.”