Gwamnati ta raba wa kananan manoma irin cocoa 66,000
Ya ce kyauta Gwamnatin Tarayya ke rabon irin cocoa din, sauran kayan tallafin kuma an yi wa manoma ragin tallafi ...
Ya ce kyauta Gwamnatin Tarayya ke rabon irin cocoa din, sauran kayan tallafin kuma an yi wa manoma ragin tallafi ...
A wannan karamar hukuma ce PDP ta fi yin kaka-gida.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Asinim Butswat ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari.