Matashi ya kashe kansa bayan ya yi asarar Naira miliyan 2.5 a cacar yanar gizo ‘Betting’
Ko da abokanan sa suka yi kokarin cimma sa, sun iske ya kwankwaɗi ruwan maganin har ya fara shureshure.