Karin wasu daliban makarantan Bethel 4 sun arce daga hannun ‘yan bindiga, saura dalibai 83
Mun samu karin wasu dalibai guda huku da suka kubuto daga hannun 'yan bindigan dake tsare da su a daji ...
Mun samu karin wasu dalibai guda huku da suka kubuto daga hannun 'yan bindigan dake tsare da su a daji ...
A wani bidiyo da muka gani yaran duk sun galabaita, babu sauran ƙarfi a jikin su, iyayen kuma suna ta ...
Jalige ya ce wani mutumin kirki ne ya kira 'yan sandan ya ce musu gashinan ya tsinci wasu yara biyu ...
Mahara sun dira makarantar da jijjifin asubahin Litinin ɗin nan, bayan sun riƙa buɗe wuta su na harbin kan-mai-tsautsayi.